Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб FAMILY PLANNING TA HANYAR ALLURA: ALFANU DA MATSALOLI в хорошем качестве

FAMILY PLANNING TA HANYAR ALLURA: ALFANU DA MATSALOLI 7 месяцев назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



FAMILY PLANNING TA HANYAR ALLURA: ALFANU DA MATSALOLI

Akwai tsarin iyali kala-kala kamar azalo, magani, allura, robar hannu da sauransu. Kowanne daga cikin wannan tsarin yana da alfanu (advantages) da matsaloli (disadvantages). So, kafin miji da Mata su zabi wanda za suyi, akwai bukatar suyi laakari da alfanu da kuma matsalolin da zasu iya faruwa tunda babu wani tsarin da baida matsala. Zanyi mana bayani kan kowane tsari cikin kwanuka masu zuwa📷 👇A wannan bidiyo nayi mana bayanin alfanu da matsalolin family planning ta hanyar allura. Ina maraba da tambayoyi ko karin bayani #publichealth #familyplanning #lafiya #contraceptives

Comments