Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Yadda masu azumi ke jika jikinsu da ruwan sanyi a Yola - BBC Hausa в хорошем качестве

Yadda masu azumi ke jika jikinsu da ruwan sanyi a Yola - BBC Hausa 3 года назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Yadda masu azumi ke jika jikinsu da ruwan sanyi a Yola - BBC Hausa

Azumin watan ramadan na shekara ta 2021 ya zowa wasu yankuna a Najeriya cikin tsananin zafin rana. A wasu jihohi zafin na kaiwa maki 44 zuwa da biyar, lamarin da ke wahalar da masu azumtar watan na Ramadana. Salihu Adamu usman ya duba mana yadda mazauna birnin Yola daya daga cikin garurwa da suka fi fama da zafi a Najeriya ke yin azumin na bana.

Comments