Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб AL-HIKAM ZAMA NA (10) TARE DA IMAM JUNAID ABUBAKAR BAUCHI в хорошем качестве

AL-HIKAM ZAMA NA (10) TARE DA IMAM JUNAID ABUBAKAR BAUCHI 6 месяцев назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



AL-HIKAM ZAMA NA (10) TARE DA IMAM JUNAID ABUBAKAR BAUCHI

Cigaba da Karatun Littafin Al-Hikam Zama Na 10t Tare Da Iman Junaid Abubakar Bauchi Karku Manta Kumana Subscribe Don Samun Duk Karatukan Da Zamu Daura Mungode #karatun #imam #muhadhara #maulidi #prof #sheikh #hafiz #jan #junaid #hausa #zumuncinmutv #zumunci #wakawaka #nigeria #nijar #libya #ghana #musulunci #tafsir #hadith Mun tabbata Sojoji su na ƙoƙari wajén karé rayukan mutanen ƙasa. Suna kutsawa haɗari, su na rasa rayukan su domin neman kiyaye rayukan talakawa. Sai dai akwai matuƙar sakaci wajen samar ma su da dukkan abubuwan da su ké buƙata domin gujé wa tafka kurakurai cikin hare-haren su ga ɓarayin jeji da sauran miyagu. Babu shakka an yi ƙazamar aika-aika a Kaduna a kan mā su Maulidi da ba su yi kama da ƴan ta'adda ba ta kowace fuska, kuma za a iya kaucé wa faruwar irin wannan aika-aika idan an bi matakan da su ka dacé. Ya wajaba hukuma ta ɗauki alhakin biyan diyyar waɗanda su ka rasa rayukan su da maganin waɗanda su ka jikkata. Muna fata wannan kuskure ba zai sanyaya gwiwar sojojin mu ba wajen ganin sun tsaftace dazukan mu daga ɓarayin jéji da sauran ƴan ta'adda. Kamar yadda muké fata, hukuma zata miƙe tsayé wajen tabbatar da ƙananan sojoji su na samun duk irin horo da makamai da su ké buƙata domin taƙaita kura-kurai wajen aiwatar da aikin su. #muhadhara #madina #sufytv #ambato #zawiyyatv #haramain

Comments