Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб EP_28 | RUMFAR AFRICA PODCAST | GWAGWARMAYATA DA 'YAN SHI'A | PROF. MANSUR IBRAHIM SOKOTO (MNI) в хорошем качестве

EP_28 | RUMFAR AFRICA PODCAST | GWAGWARMAYATA DA 'YAN SHI'A | PROF. MANSUR IBRAHIM SOKOTO (MNI) 7 месяцев назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



EP_28 | RUMFAR AFRICA PODCAST | GWAGWARMAYATA DA 'YAN SHI'A | PROF. MANSUR IBRAHIM SOKOTO (MNI)

"TASKAR MNI" Prof. Mansur Ibrahim Sokoto (MNI) Babban bakonmu na wannan makon a cikin shirin Rumfar Africa Podcast Hausa. Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci ga Malamai, Ɗaliban ilimi Matasa, Mahukunta, Jagorori da kuma Al'umma baki ɗaya, haka mun tattauna bututuwa kamar haka:- - Me ake nufi da MNI? - Zangon karatunsa a Sudan da Madina. - Gwagwarmayarsa da 'Yan shi'a, - Mahimmacin Minbarin Juma'a ga Al'umma. - Mahimmacin majalisin karantarwa. - Gadadda Ililmi ga matsa masu tasowa. - Alakar Malamai da 'Yan Siyasa da shiga Siyasa. - Mahimmacin rubuce-rubuce ga Malamai. - Jan hankali ga masu Mulki da waɗan ake mulka, da wasu batutuwa da dama da suka shafi rayuwarmu ta yau da kullum. #podcast #nigerian #sokoto #mansursokoto #Hausa #adplushausa -------------------------------------------- Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android. Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a: [email protected]

Comments