Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Hangen Dala: Matsalar bakin haure daga Afirka zuwa Turai в хорошем качестве

Hangen Dala: Matsalar bakin haure daga Afirka zuwa Turai 6 лет назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Hangen Dala: Matsalar bakin haure daga Afirka zuwa Turai

Yayinda duniya ke kokawa da ukubar da ake ganawa 'yan bakin haure a kasar Libiya, a wannan bidiyon hira ce ta musamman da abokin aikinmu Usman Shehu Usman ya yi da Haruna Salisu wanda aka sani da Chizo, wani dan asalin jihar Kaduna a Najeriya, wanda ya bi ta Nijar zuwa Libiya a yanzu kuma yake kasar Jamus. A wannan kashi na farko, Chizo ya fara ba da tarihin barinsa Najeriya da kuma wahalar da ya sha kafin shigowa Turai ta barauniyar hanya.

Comments