Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Mai Guma Cuta an Guma masa Ganduje Zai Sauka Atiku yayi martani Yan Sanda Kwankwanso Obi El-rufai в хорошем качестве

Mai Guma Cuta an Guma masa Ganduje Zai Sauka Atiku yayi martani Yan Sanda Kwankwanso Obi El-rufai 3 недели назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Mai Guma Cuta an Guma masa Ganduje Zai Sauka Atiku yayi martani Yan Sanda Kwankwanso Obi El-rufai

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya caccaki rundunar 'yan sandan Najeriya kan cin zarafin 'yan Najeriya. Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Arewa Maso Yamma, Salihu Lukman, ya roƙi manyan shugabannin siyasa su haɗa kai don kayar da APC da Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027. Rundunar sojin Amurka za ta kammala kwashe dakarunta da kayan aikin su daga barikin sojin sama ta babban birnin jamhuriyar Nijar a ranar Lahadi. Mustapha Naburaska da Sani Danja Sunyi Martani Wanda alamu ya nuna da Ganduje Suke Former Vice President, Atiku Abubakar has criticized the Nigerian Police Force for abusing Nigerians. The former Deputy Chairman of the APC North West, Salihu Lukman, has called on political leaders to unite to defeat the APC and President Bola Tinubu in the 2027 elections. The United States Army will complete the evacuation of its troops and equipment from the air force barracks in the capital of the Republic of Niger on Sunday. Mustapha Naburaska and Sani Danja gave a response which indicated that they were Ganduje _____________________________________________ Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan Jaruman kannywood, Y'an siyasa Abubuwan Al-ajabi CeCe kuce dama tarihin rayuwar su Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya Sannan zata kawo labaran hausa novel MI3 novel will bring you news about Kannywood actors Politicians And their Biography And other news about famous people around the world And then it will bring news about Hausar novel Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc #mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Comments