Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб EP_24 | RUMFAR AFRICA PODCAST | SIRRIN HAƁAKAR KASUWANCI I ALHAJI IBRAHIM DANYARO в хорошем качестве

EP_24 | RUMFAR AFRICA PODCAST | SIRRIN HAƁAKAR KASUWANCI I ALHAJI IBRAHIM DANYARO 8 месяцев назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



EP_24 | RUMFAR AFRICA PODCAST | SIRRIN HAƁAKAR KASUWANCI I ALHAJI IBRAHIM DANYARO

DON SANIN YA YANAYIN KASUWA YAKE, TA INA ZAKA FARA? ME YAKE KAWO HAUHAWAR FARASHIN KAYAN MASARUFI?, TASHIN DALA DA TSADAR KAYA, ALAKAR KASUWA DA MAHALLI, ALAKAR ƳAN KASUWA DA MASU SAYE DON AMFANIN YAU DA KULLUM, SHAWARWARI GA MATASA DA MATA MASU SON FARA KASUWANCI, MEKE RUSA KASUWANCI?, FATAUCI DA FATAKE TSAKANIN ƘASA DA ƘASA, ALAKAR MANYAN ƳAN KASUWA DA KANANAN ƳAN KASUWA, TASRIN SANIN ADDININ A KASUWANCI, GUDUMUWAR GWAMNATI GA ƳAN KASUWA, DA WASU BATUTUTUWA MASU MAHIMMACI. BABBAN BAKON SHIRIN: ALHAJI IBRAHIM DANYARO, BABBAN DAN KASUWA A JIHAR, NAJERIYA, TARE DA NI MAI GABATARWA NAKU, SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI. ------------------------------------------------------ Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android. Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a: [email protected]. Facebook facebook.com/ADPlusHause Instegram instagram.com/adplushausa Apple Podcast podcasts.apple.com/us/podcast/adplus-hausa/id1649613259 Google Podcast podcasts.google.com/feed/aHR0cHM6Ly9hbmNob3IuZm0vcy9iZDQ5NmE3MC9wb2RjYXN0L3Jzcw Twitter twitter.com/ADPlusHausa

Comments