Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб GIDAN BADAMASI SEASON 4 EPISODE 9 Mijinyawa/Dankwambo/Hadiza Gabon/Naburaska/UmmaShehu/FalaluDorayi в хорошем качестве

GIDAN BADAMASI SEASON 4 EPISODE 9 Mijinyawa/Dankwambo/Hadiza Gabon/Naburaska/UmmaShehu/FalaluDorayi 6 дней назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



GIDAN BADAMASI SEASON 4 EPISODE 9 Mijinyawa/Dankwambo/Hadiza Gabon/Naburaska/UmmaShehu/FalaluDorayi

#GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #bosho #HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo #GidanBadamasi is a situational comedy-drama that is centered around a controversial family, the “Badamasi Family.” Alhaji Bamasi, a wealthy man 70 years old, has married many women in his life and has many children, some of them are nowhere to be found. The drama revolves around Bamasi’s family which gang up against him when he fails to fulfill his promises. It is a war between a stingy father and his ambitious greedy children. Gidan Badamasi is the first of its kind in the Hausa language in which an ensemble of comic characters entertain and educate through a flow of storylines that keeps the audience waiting and guessing about what will happen next. Gidan Badamasi fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya #GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI. ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba. Shirin: Dorayi Films Ltd Daukar hoto: Nelcon Nel Labari: Falalu A. Dorayi Tsarawa: Nazir Adam Salih Bada Umarni Falalu A. Dorayi Nasiru Ali Koki Ahmad A. Dorayi #GidanBadamasiSeason4 #episode9 Cast Magaji Ibrahim Mijinyawa Nura Muhammad Dandolo Hadiza Aliyu Gabon Sulaiman Yahaya Bosho Tijjani Abdullahi Asase Mustapha Badamasi Nabraska Hajiya Zulai Rigachikum Ummah Shehu Hadiza Kabara Hauwa Garba Yar'auta Hauwa Waraka Hauwa Ayawa Falalu A. Dorayi Aminu Mirror Zaria Sani Dangwari Usaini Sule Koki Adam A. Zango Ibrahim Yala Ado Gwanja Idris Rasha Ameerah Shu'aib #dorayifilms    / dorayifilmsanddistributingltd  

Comments