Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб "GIDAN BADAMASI" Episode 8 Latest Hausa Series 2019 в хорошем качестве

"GIDAN BADAMASI" Episode 8 Latest Hausa Series 2019 4 года назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



"GIDAN BADAMASI" Episode 8 Latest Hausa Series 2019

#Falaludorayi #dorayifilmltd #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #GidanBadamasi. Sabon shirin zai dinga zuwar muku a tashar #Arewa24Channel duk ranar Alhamis (Thursday) da karfe 8:00 na dare, maimaici na farko zaizo karfe 1:30am na dare, sannan maimaici na 2 zaizo ranar Lahadi (Sunday) 9:00 na safe a tashar #arewa24channel #GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya #GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilmantarwa ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba. Shirin: Nazir Adam Salih Daukar hoto: Nelcon Nel Labari: Falalu A. Dorayi Tsarawa: Nazir Adam Salih Bada Umarni Falalu A. Dorayi Nasiru Ali Koki Muhammad M.I Sardauna #GidanBadamasi Yan Wasa Nura Muhammad Dandolo Magaji Ibrahim Mijinyawa Hadiza Aliyu Gabon Sulaiman Yahaya Bosho Tijjani Abdullahi Asase Mustapha Badamasi Nabraska Hajiya Zulai Rigachikum Ummah Shehu Hadiza Kabara Hauwa Garba Yar'auta Hauwa Waraka Hauwa Ayawa Nasiru Horo Danmama Aminu Mirror Zaria Ibrahim Yala Sani Dangwari #dorayifilms

Comments