Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Boko Haram: In A Binci Ya Samu... в хорошем качестве

Boko Haram: In A Binci Ya Samu... 7 лет назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Boko Haram: In A Binci Ya Samu...

Kafin sojoji su samu galaba a kan 'yan Boko Haram su fatattake su daga cikin garuruwan da suka kama, daya daga cikin abubuwan da 'yan kungiyar suka yi ta fama da shi, shine yadda zasu samu abinci. A wadannan hotunan bidiyo uku, an ga 'yan Boko Haram sun taru suna cin abinci, watakila wanda suka kwace, a wani kauye a hanyarsu ta kai farmaki ko komowa daga farmaki a wani wuri, da kuma a garin Kumshe. Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit Boko Haram: If Investigated, Found... Before the army defeated Boko Haram and chased them out of the towns they captured, one of the things the members of the group were struggling with was how to get food. In these three video images, Boko Haram members are seen gathering and eating food, perhaps what they took away, in a village on their way to attack or returning from an attack elsewhere, and in the town of Kumshe. #bokoharam #najeriya #nigeria #abuumma #abumama #chibok #chibokgirls #abubakarshekau #shekau #ísis #islamicstate #sambisa #sambisaforest #kumshe #buhari #muhammadubuhari #cameroun #cameroon #kamaru #maiduguri #kumshe - - - - Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com Karin bayani akan Facebook:   / voahausa   Karin bayani akan Instagram:   / voahausa   Karin bayani akan Twitter:   / voahausa   - - - - - - Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Comments