Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Gaskiyar Magana: Juyin mulkin Nijar ya haifar da rarrabuwar kawuna в хорошем качестве

Gaskiyar Magana: Juyin mulkin Nijar ya haifar da rarrabuwar kawuna 1 год назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Gaskiyar Magana: Juyin mulkin Nijar ya haifar da rarrabuwar kawuna

Shin mulkin soji zai iya share wa mutanen Jamhuriyar Nijar hawaye? Wadanne dalilai ne ya kamata ayi laakari da su domin guje wa salon mulkin sojoji ? A cikin shirin Gaskiyar Magana na yau mun shirya gudanar da muhawara kan wannan maudu’i, inda muka gayyato muku Abdoulaziz M Taya , babban jami’in kuingiyar farar hula ta (MRSP) mai goyon bayan mulkin soji a Nijar da kuma Boubacar Dan Zourmani, dan siyasa da ke adawa da juyin mulki a wannan kasa da ke Afirka ta Yamma

Comments