Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Mai gida ya taɓa kama mu a kan gadon matarsa – Bosho в хорошем качестве

Mai gida ya taɓa kama mu a kan gadon matarsa – Bosho 3 года назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Mai gida ya taɓa kama mu a kan gadon matarsa – Bosho

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla. Shirin ya dawo ne bayan tafiya ɗan hutu sakamakon kullen annobar cutar korona. A wannan kashi na 20, shirin ya tattauna da fitaccen tauraron fina-finan barkwanci na Hausa Sulaiman Bosho, inda ya amsa tambayoyin da za su sa ku dariya. A cikin wannan hira mun tambayi Bosho ko an taɓa marinsa, sanna kuma ko zai yi wa matarsa kishiya. Kun san abin da ya ce? Sai kun kalli bidiyon har ƙarshe za ku ji. Ɗaukar bidiyo da Gabatarwa: Yusuf Ibrahim Yakasai Tacewa: Fatima Othman

Comments