Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 17/11/2023 • RFI Hausa в хорошем качестве

Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 17/11/2023 • RFI Hausa 8 месяцев назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 17/11/2023 • RFI Hausa

A cikin shirin za ku ji halin da ake ciki a jihar Kano ta Najeriya bayan kotun daukaka kara ta kori gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf daga kujerarsa, inda ta ayyana Nasiru Gawuna a matsayin wanda ya yi nasara a zaben da aka gudanar a farkon shekarar nan. Za ku ji yadda Rasha ta fara shigar da hatsi kyauta nahiyar Afrika. Shirin ya kunshi manyan labarai daga sassan duniya. Ku kalli bidiyon har karshe.

Comments