Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Yadda APC da NNPP suke caccakar juna a kan kalaman Kwankwaso. | Trust Radio в хорошем качестве

Yadda APC da NNPP suke caccakar juna a kan kalaman Kwankwaso. | Trust Radio 4 недели назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Yadda APC da NNPP suke caccakar juna a kan kalaman Kwankwaso. | Trust Radio

A wata tattaunawa da suka yi da Trust Radio, Sakataren Yada Labarai na Jam'iyyar APC reshen Jihar Kano, Ahmad S. Aruwa, da Jami'in Hulda da Jama'a na jam'iyyar NNPP reshen Jihar Kano, Hon Musa Nuhu Yan Kaba sun yi muhawara a kan kalaman Sanata Rabiu Musa Kwankwaso wadanda suka tayar da kura. Shi kuma Barista Buhari Yusuf, wani lauya mai zaman kansa, ya yi fashin baki a kan yadda doka take kallon lamarin.

Comments